{
    "addToStudio.title": "Kara zuwa sutidiyo",
    "addToStudio.finishing": "gamawa",
    "addToStudio.inviteUser": "gayyaci mai amfani ya kara zuwa sutidiyo",
    "project.titleMaxLength": "Taken yayi tsayi da yawa",
    "project.musicExtensionChip": "waka",
    "project.penExtensionChip": "alkalami",
    "project.text2SpeechChip": "rubutu zuwa jawabi",
    "project.translateChip": "fassara",
    "project.videoSensingChip": "tsinkaye ta hanyan bidiyo",
    "project.needsConnection": "yana bukatar hadi",
    "project.comments.header": "Tsokaci",
    "project.comments.toggleOff": "an kashe yin tsokaci",
    "project.comments.toggleOn": "an kunna yin tsokaci",
    "project.comments.turnedOff": "An kashe sharhi don wannan aikin.",
    "project.comments.turnedOffGlobally": "An kashe tsokaci akan gabadaya a Scratch, amma kar ka damu, an kiyaye tsokacinka kuma zata dawo nan ba da jimawa ba.",
    "project.share.notShared": "Ba a yada wannan aikin ba — don haka kai kadai za ka iya ganin shi. danna yada don kowa ya gani.",
    "project.share.sharedLong": "muna taya ka murna akan yada aikin ka! sauran mutane zasu iya gwadawa, bada tsokaci, kuma ka sake gaurayashi.",
    "project.share.sharedShort": "A halin yanzu an yada aikin ka.",
    "project.share.shareButton": "raba",
    "project.seeInsideButton": "Duba ciki",
    "project.remix.justRemixed": "\"{title}\" an yi nasarar sake gauraya shi. kara wani sprite, kara wani kaya, yi wani canji don mayar dashi naka!",
    "project.remixButton": "sake gaurayawa",
    "project.remixButton.altText": "kiyaye kwafin wannan aikin kuma kara fikirar ka.",
    "project.remixButton.remixing": "sake gaurayawa...",
    "project.remixes": "wanda aka sake gauraya",
    "project.viewAllInList": "kalli duka",
    "project.inviteToRemix": "Gayyace mai amfani ya sake gauraya",
    "project.instructionsLabel": "Umarni",
    "project.notesAndCreditsLabel": "Bayanin kula da Daraja",
    "project.credit": "Godiya ga {userLink} don asalin aikin {projectLink}.",
    "project.deletedBanner": "Kula: Wannan aikin yana cikin babban fayil kwandon shara",
    "project.defaultCensoredMessage": "Ƙungiyar Scratch ta cire wannan aikin saboda rashin mutunci, rashin dacewa ga kowane zamani, ko kuma ya karya Scratch {communityGuidelinesLink}.",
    "project.communityCensoredMessage": "An dakatar da yada aikin na dan wani lokaci don mutane da yawa sunyi korafi ce wa ya na abubuwa da basu dace ba.",
    "project.willReviewCensoredMessage": "Tawagar Scratch zata sake duba aikin dubi zuwa ga {communityGuidelinesLink}, da ko a dawo da aikin ko a tabbatar da tantancewa.",
    "project.tempCensoredMessage": "Don Allah karanta {communityGuidelinesLink}kuma ka tabbatar ka gyara aikin don tabbatar cewa dakwai girmamawa a ciki kafun ka sake yadawa. ",
    "project.permCensoredMessage": "Ba za a iya sake yada shi a kowane lokaci ba a nan gaba.",
    "project.communityGuidelines": "ka'idojin al'umma",
    "project.moderationInfoLabel": "bayanin gudanarwa",
    "project.numScripts": "{number} rubutu",
    "project.numSprites": "{number} sprites",
    "project.descriptionMaxLength": "Bayanin yayi tsayi dayawa",
    "project.notesPlaceholder": "Ta yaya ka yi wannan aikin? shin kayi amfani da fikirorin, rubutun ko zane-zane daga wadansu? Gode musu a nan. ",
    "project.descriptionPlaceholder": "Gaya wa mutane yanda zasu yi amfani da aikin ka (kamar wanne maballi za a danna)",
    "project.cloudDataAlert": "Wannan akin na amfani da bayanin cloud - fasali da ke samuwa kawai ne ga masu amfani da Scratch.",
    "project.cloudVariables": "abubuwa masu canji na Cloud",
    "project.cloudDataLink": "Duba bayanai",
    "project.usernameBlockAlert": "Wannan aikin  na iya gano mai amfani dashi, ta tubalin \"sunan mai amfani\". Don boye asalin ka, don boye asalin ka, fita kafin amfanin da aikin.",
    "project.inappropriateUpdate": "hmm...na'urar gano kalmomi mara sa kyau yana ganin dakwai matsala da tsakon ka. Don Allah canza shi kuma ka tuna ka zama mai girmama mutane.",
    "project.mutedAddToStudio": "Za ka samu iya sake kara sutidiyo kuma {inDuration}",
    "project.cloudDataAndVideoAlert": "Don dalilai na sirri, an kashe masu canjin girgije a cikin wannan aikin saboda yana ƙunshe da tubalan gano bidiyo."
}